Haƙori
Hakori (help·info) Ƙashi ne dake kan dasashin mutum ko kuma dabba da ake amfani da shi wajen tauna abinci.
- Suna jam'i. Haƙora

- Yarinya ta fara haƙori
- Haƙorin shi ciwo yake
- Haƙorin dariya shi ya kan yi cizo.
- Tsattsagar haƙori ta kan kawo jini.
- Haqorin dariya ba a ganin shi da jini.