Isra'ila - Wikipedia
Jump to content
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan mukalar bata da
Reference (Manazarta)
ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da
Reference (Manazarta)
a cikin wannan mukalar.
Isra
ila
מְדִינַת יִשְׂרָאֵל
(he)
دَوْلَة إِسْرَائِيل
(ar)
Flag of Israel
(en)
Emblem of Israel
(en)
Take
Hatikvah
(en)
Kirari
«no value»
Official symbol
(en)
Kahuhu
Anemone coronaria
(mul)
Canaan Dog
(en)
Zaitun
da
Falafel
Suna saboda
Land of Israel
(en)
da
Jacob
(en)
Wuri
31°N
35°E
31°N 35°E
31; 35
Babban birni
Kudus
Yawan mutane
Faɗi
9,840,000 (2023)
Yawan mutane
473.76 mazaunan/km²
Harshen gwamnati
Ibrananci
Addini
Yahudanci
Musulunci
Kiristanci
da
Druze
Labarin ƙasa
Bangare na
Gabas ta tsakiya
Yammacin Asiya
da
Asiya
Yawan fili
20,770 km²
Ruwa
2.1
Wuri a ina ko kusa da wace teku
Levantine Sea
(en)
Sea of Galilee
(en)
Dead Sea
(en)
Gulf of Aqaba
(mul)
Jordan River
(en)
da
Bahar Rum
Wuri mafi tsayi
Meron
(en)
(1,208 elevation above sea level in metres
(en)
Wuri mafi ƙasa
Dead Sea
(en)
(−440.81 m)
Sun raba iyaka da
Siriya
Jordan
Misra
Lebanon
Bayanan tarihi
Mabiyi
Mandatory Palestine
(en)
Wanda ya samar
David Ben-Gurion
(en)
Ƙirƙira
14 Mayu 1948
Իսրայելի անկախության հռչակագիր
(mul)
Ranakun huta
Yom HaShoah
(en)
27 Nisan
(en)
Yom HaZikaron
(en)
4 Iyar
(en)
Independence Day
(en)
5 Iyar
(en)
Jerusalem Day
(en)
28 Iyar
(en)
Rosh Hashanah
(en)
1 Tishrei
(en)
Yom Kippur
June 10
(en)
Sukkot
(en)
15 Tishrei
(en)
Shemini Atzeret
(en)
22 Tishrei
(en)
Hanukkah
(en)
25 Kislev
(en)
Tu BiShvat
(en)
15 Shevat
(en)
Purim
(en)
14 Adar
(en)
Passover
(en)
15 Nisan
(en)
Mimouna
(en)
21 Nisan
(en)
Shavuot
(en)
6 Sivan
(en)
Lag BaOmer
(mul)
18 Iyar
(en)
Tu B'Av
(en)
15 Av
(en)
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati
parliamentary republic
(en)
da
unitary state
(en)
Majalisar zartarwa
cabinet of Israel
(en)
Gangar majalisa
The Knesset
(mul)
shugaban ƙasar Isra'ila
Yitzchak Herzog
(mul)
(7 ga Yuli, 2021)
Firaministan Isra'ila
Benjamin Netanyahu
(29 Disamba 2022)
Majalisar shariar ƙoli
Israeli Supreme Court
(en)
Ikonomi
Nominal GDP
(en)
520,700,000,000 dollar
(en)
(2022)
Kuɗi
new shekel
(en)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Israel Standard Time
(en)
Israel Summer Time
(en)
Asia/Jerusalem
(en)
UTC+02:00
(mul)
UTC+03:00
(mul)
Suna ta yanar gizo
.il
(mul)
da
ישראל.
(mul)
Tsarin lamba ta kiran tarho
+972
Lambar taimakon gaggawa
100
(en)
101
(en)
da
102
(en)
Lambar ƙasa
IL
Wasu abun
Yanar gizo
gov.il
TikTok: israel
Beṭṭu n 1947
Cikin birnin jerusalem na kasar israila
wasu manya manyan albarkatun kasar Israila bayan ta raba iyaka da zirin gaza
Isra'ila
tana daya daga cikin ƙasashen gabas ta tsakiya, ƙasar
yahudawa
ce, kuma tana bin tsarin mulkin Dimokraɗiyya ne, duk da cewar yawancin al'umman yahudawa ne amma sunada ƴan tsirarun
larabawa
Musulmai
da
Krista
a ƙasar, ana kiran su da
larabawa
ciki ko kuma larabawan Isra'ila, iyakar ƙasar Isra'ila har ila yau ba'a fayyace ba, shiyasa ake ta samun matsala har ila yau don saboda bata fayyace iyakacin ta ba tun lokacin da ta zama ƙasa a shekara ta
1948
amma dakwai iyakan da ta dai daita da wasu ƙasashen
larabawa
kamar
Misra
daga
Sinai
zuwa
Negev
Jordan
daga Arabah zuwa maraj bisan wad'annan sune iyakan da aka fayyace a yarjejeniyar zaman lafiya da aka yi a shekara ta
2000.
Isra'ila ta nemi a fayyaci iyakanta da
Lebanon
a wannan lokaci ne Isra'ila ta janye dakarunta daga kudancin
Lebanon
kuma a shekara ta
2005
Isra'ila ta fayyaci iyakanta da
Zirin Gaza
Iyakan Isra'ila ƙarami ne tanada yawan mutane da suka kai
7,000,000
kuma ta sha gwabza yaƙi da makwabtanta; Misali,
Misra
Seriya
Labano
Jordan
da
Falasdinu
Hotuna
gyara sashe
gyara masomin
Kogin Hazbani
Hotan Yahudawa a karni na 19
Dakin tarihi a Latvia a kasar Isra'ila
Ana tirsasa wani Bayahudu da yin bauta akan hanya
Kabirbiran yahudawa, domin tinawa da su a garin Berlin
Tambarin kasar Isra'ila, kuma tambari ce ga Yahudawa
Asiya
Kasashen tsakiyar Asiya l
Kazakystan
Kyrgystan
Tajikistan
Turkmenistan
Uzbekistan
Gabashin Asiya
Sin
Japan
Mangolia
Koriya ta Arewa
Koriya ta Kudu
Jamhuriyar Sin
Yammacin Asiya
Armeniya
Azerbaijan
Baharain
Georgia
Irak
Isra'ila
Jordan
Kuwait
Lebanon
Oman
Qatar
Saudiyya
Siriya
Turkiya
Taraiyar larabawa
Falasdinu
Yemen
Kudu maso gabashin Asiya
Brunei
Kambodiya
Indonesiya
Laos
Maleshiya
Myanmar
Filipin
Singafora
Thailand
Timor-Leste
Vietnam
Tsakiya da kudancin Asiya
Afghanistan
Bangladash
Bhutan
Indiya
Iran
Maldives
Nepal
Pakistan
Sri Lanka
Arewacin Asiya
Rasha
Wannan Muƙalar
guntuwa
ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya
gyara ta
Manazarta
gyara sashe
gyara masomin
Daga "
Rukunoni
Mukaloli marasa hujja
Stubs
Isra'ila
Falasɗinu
Shafuka masu hade-hade
Pages using the Kartographer extension
Isra'ila
Sabon sashe